Advertisment

Yadda Aka Sacewa Wani Balance Dinsa A Garin Bauchi State

Advertisment

Wallahi Wallahi Wallahi yanzu yanzu wannan abun ya faru a cikin garin Bauchi, wannan matashin da aka saka a tsakiyar mashin ya kwashewa wani Balance din shi”.

“Kafun yanzu ban taba yadda wannan abun yana faruwa ba, sai yau da na gani da idona, matashin yazo har shagon wani mai dinki ya kwashe mishi Balance din shi baki daya”.

“Abun ya faru ne yanzu haka da yamma a anguwarmu ta Madina Querters, dai-dai titin sawaba da ke cikin birnin Bauchi, yanzu haka matashin an dauke shi an tafi dashi wurin jami’an tsaro”.

Advertisment

Wannan shine sakon da matashi Bashar Ahmad ya turo min ta Whatsapp yanzu haka.

Wa ‘yanda suka dauki barawon Balance din ‘yan sanda ne.

Daga Comr Abba Sani Pantamii

Advertisement
Share to
You May Also Like
Advertisment