Advertisment

Subhanillahi Yadda Aka Tsince Wani Jariri Da Aka Haifa Aka Jefar A Cikin Kasa

Advertisment

Innalillahi Wainna llaihirrajiun Wata Mata ta Haifi Jariri ta binne shi Acikin Kasa Sai dai Allah Yasa da Sauran rayuwarsa a gaba.

SHIN BAKWAJIN ZAFIN HAIHUWA NE KAMAR YADDA AKE FADA KOKO??

Wai Dan Allah wasu matan mai kuke daukan hakkin yaran da kuke haifa?

Advertisment

Wannan sabon jinjirin da kuke gani an birne shi ne cikin turbayar kasa wai duk dan kar ace ita uwar tayi abun kunya.

Abin lura Kuma anan shine bata ji kunyar daukan ciki da yawo dashi ba sai na yawo da abinda ta Haifa.

Muna kira ga Malamai da manyan gari da su fito suyi kira ga irin wannan munmunar ta’asar da wasu iyaye marasa Imani suke yi a bayan kasa.

Allah ubangiji ya kare mu da zurl’ar mu baki daya.

Advertisement

Amma gaskiya mu mata wanna zamani bama kyautawa kan mu Allah ya rabamu da mumunan kaddara ameen.

Share to
You May Also Like
Advertisment