Advertisment

Mataimakin Shugaban Majalisa Ya Dauki Nauyin Karatun Dalibai 870 a Jihar Kano

Advertisment

Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Jibrin Barau, ya cigaba da daukar dawainiyar wasu daga cikin daliban jihar Kano. Kamar yadda

Sanata Jibrin Barau ya soma tallafawa sahu na biyu na daliban mazabarsa da ke karatun digiri a jami’a. Sanatan ya ba mutanen Arewacin jihar Kano tallafin N20, 000 domin yin karatu a jami’ar nan ta Yusuf Maitama Sule da ake kira North West. 

Kokarin Sanata Jibrin Barau a kan ilmi Hadimin ‘dan majalisar, Ismail Mudashir ya shaidawa manema labarai haka jiya a birnin Abuja A watan Agusta aka shigo da wannan tsari inda aka taimakawa dalibai 628 da ke jami’ar Bayero. Rahoton People Daily ya nuna Sanatan ya yi alkawarin taimakon ragowar daliban yankin Arewacin jihar Kano da ke karatu a manyan makarantu. 

Advertisment

Yadda tallafin Sanata za su taimaka Wata daga cikin daliban da ta amfana da wannan kudi, Ummussalam Haruna Yusuf ta godewa mataimakin shugaban majalisar dattawan kasar. 

Sanata Hanga ya tallafawa dalibai Kwanakin baya an ji labarin yadda shi kuma Sanata Rufai Hangamai wakiltar Kano ta tsakiya ya dauki nauyin biyawa dalibai kudin karatun jami’a. ‘Dan majalisar dattawan ya zabo wasu dalibai da ke karatu a jami’ar Bayero da ke Kano, ya biya masu kudin karatu a sakamakon karin da aka yi.

Share to
You May Also Like
Advertisment