Advertisment

Mai Sana’a Ya Fadi Dalilan Da Ya Sa Ya Fi Son Fitowa Tantiri

Advertisment

A Tattaunawa Da Hadiza Aliyu Gabon Take Ta Samu Tattaunawa Da Jarumin Kannywood Musa Mai Sana’a Inda Tayi Masa Tambayoyi Da Yawa

Hadiza Aliyu Gabon Tayi Masa Tambayoyi Kan Ta Yaya Ya Samu Sunan Mai Sana’a Inda Ya Bata Da Amsa Kamar

Yace Gaskiya Tun Kafin Ya Shigo Masana’antar Kannywood Sune Mai Sana’a Ta Bishi Domin Ya Tasu Ne Inda Yayi Ta Gwagwarmaya Kan Neman Na Halal Inda Yayi Sana’o’i Da Yawa Ta Haka Yasa Mutane Suka Fara Kiransa Da Sunan Mai Sana’a

Advertisment

Sannan Ta Tambayeshi Dalilin Dayasa Yake Son Fitowa A Dan Tijjari A Shirin Film Sai Ya Bata Da Massa

A Lokacin Da Na Fito A Shirin Dan Tijjari Da A Shirin Nake Nunawa Mahaifiyarsa A Cikin Shirin Zai Iya Biyanta Nonon Da Ta Shayyar Da Shi Inda Ya Sayo Nonon Har Yake Ce Mata Nata Tsaya Ne Amma Wadda Ya Siyo Mata Kindirmo Ne Ya Nunawa Duniya Illar Wannan Dabi’ar Ne

Sannan Ta Tambayeshi Game Da Zancen Da Mutane Keyi Na Ya Koma Saide Motoci Ya Daina Sana’ar Film Saide Ya Nuna Cewar Har Yanzu Bai Bar Masana’antar Kannywood Ba

Saide Jarumar Tayi Masa Tambayoyi Da Yawa Wadda Ya Shafi Rayuwarsa Da Ta Masana’antar Kannywood Kamar Yadda Zakuga A Cikin Bidiyan Kasa

Advertisement

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan kun karanata wannan labarin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Share to
You May Also Like
Advertisment