Advertisment

Gwamnan  Kano Engr Abba Kabir Yusif Ya Bawa daliban Jihar Kano mutum 41

Advertisment

Gwamnan  Kano Engr Abba Kabir Yusif ya bawa daliban Jihar Kano mutum 41 da ke karatu a Law School tallafin Kudi N316,250 ga ko wannèn su. Jumullar kudin (N12,966,250) kimanin million 700

Aslm yan uwana Kano state student of buk,

Dafarko dai muna godiya Ga Allah San nn muna godewa gwamnan kano Engr Abba kabir Yusif Allah yasaka masa d alkhairi ameen NASKK muna godiya kuma Sosai, akwai wata shawara da nakeson bayarwa inason musamu rana muyiwa Engr Abba kabir Yusif tattaki acikin school dumin nuna masa farin cikin mu Sosai.

Advertisment

 Duk wnda yake d wata shawarar akan haka zai iya bamu idn ma gidn gwamnati zamuje muyi godiya duk zaku iya bamu shawara akai yadda aka yanke ni kuma znkira chief of staff Shehu wada sagagi sai ya bamu shawara yadda zamuyi ngd muna jiran shawaranku San kuma ga NASKK suma zamuyi magana dasu tunda akwai shugabanci

Godiya ga wani daliban jami’ar Bayero University Kano dake garin Kano

Assalamualaikum warahmatullahi wabarakahtuhu.

A madadina da daliban life sciences da jimillar daliban BUK yan asalin jihar Kano , wanda muka samu wannan moriyar ta schoolarship daga gomnatin jihar Kano akan kudin makarantar mu wanda gomna ya biya mana Kimanin 700 million naira. Muna wa wannan gomnatin godiya tare da musu  addu’ar fatan nasara a kowani hali. Allah ya taimaki gomnatin Alhaji Abba Kabir Yusuf ya kara masa ƙarfin gwiwa wajan kawo abubuwan cigaba cikin jihar mu  ta Kano musamman bangaren ilimi da walwalar al’umma.

Advertisement

Muna godiya sosai H.E Abba Kabir Yusuf Allah yayi jagoranci ya kare dukkan sharri yasa ayi gomnati lafiya a gama lafiya.

Share to
You May Also Like
Advertisment