Advertisment

Arewa ta amsa kira bikin Independence ya zama makoki a arewa yayin da ake Zanga zanga kan tsaro

Advertisment

A Yayin Da Wasu Ke Murna Ranar Zagayowar Yanchin Kai Da Nijeriya Ta Samun Daga Hannun Turawa Wasu Kowa Na Kokawa Kan Matsalar Da Kasar Ke Ciki

Kamar Yadda Kuka Sani A Halin Da Ake Ciki Yanzu Na Kidnapping Da Tsadar Rayuwa Yasa Mutane Na Kokawa Da Kasarnan

Inda Ake Tsaka Da Tsadar Rayuwa Wadda Hakan Ya Samu Tun Lokacin Da Aka Samu Karin Farashin A Nijeriya Tunda Da Gwamnatin Tinubu Ta Janye Tallafin Man Fetur

Advertisment

Hakan Yasa Wasu Daga Cikin Mutane Tare Da Hadin Gwiwar Jaruman Kannywood Sukayi Zanga Zangar Limana Kamar Yadda Zakuga Bidiyan

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan kun karanata wannan labarin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci

Share to
You May Also Like
Advertisment