Advertisment

Adam A Zango: Yayi Mafarki Yana Mai Cewa Iyayen Na Cikin Masifa Ba Kadan Ba.

Advertisment

Jarumi Adam A zango yayi wani mafarki a daren juma’a mafarkin ya kasance yadda ya gada masifi yadda suke faruwa a wannan lakachin a kafar sadawar tik Tok

 

Fitaccen jarumi kuka mawaki adam a zango yayi wani magana wanda ya karade shafukan sada zumunta inda tabbas ta dauki hankalin mutane.

Advertisment

 

Adam a zango ya fitar da wani rubutu wanda yake cewa yayi mafarki wanda akan masu amfani a kafar sada zumunta na tiktok inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta a Instagram.

 

Ga abinda yake cewa :

Advertisement

“Wallahi yau nayi mafarki akan tiktok ba zan fadi details ba.amma dai iyayenmu na cikin masifa ba kadan ba.

Nayi tsammanin ganin masu yin tiktok ta hanyar da bai dace ba a cikin azaba.

Adam a zango ya kara da cewa :

 

Wallahi yau nayi mafarki akan tiktok ba zan fadi details ba.amma dai iyayenmu na cikin masifa ba kadan ba.

 

Nayi tsammanin ganin masu yin tiktok ta hanyar da bai dace ba a cikin azaba.

Adam a zango ya kara da cewa :

 

Sai naga iyayenmu ne a ciki ,ban san me Allah yake nufi da nuna min hakan ba.

Allah ya yafe mana ya bamu hanyar samun zallar halastacciyar arziki.” -inji jarumi  adam a zango

 

Mutane sun yi martani akan wanan maganar sa a karkashin sashen martani

Ya Kuma bada shawara akan Wanda suke shigar banza ko yada video banza Wanda take daura hankalin mutune da su tuna akwai ranar kashen ranar tunan asiri ranar duk kankanatar ko girmansa sae kaganshi a cikin littafi

 

Bayan haka na bawa iyaye shawara dasu kula da tarbiyyar yaransu saboda idan yaro/yarinya bata da tarbiyya ta cikin wani hali Wanda zai iya sanadiyar shigar abunda ba’a fata.

Domin Karin bayanai zaku iya bibiyar a wannan shafin Mai albarka kamar haka

Asalin labarin daga wannan shafin namu

Zoomfe

Share to
You May Also Like
Advertisment