Advertisment

Abu Da Uku Mata Ke Mugun Tsoro Yayin Jima’i Da Yadda Duk Wani Namiji Zai lya Amfani Dasu Wajen Karawa.

Advertisment

Akwai Abubuwa Uku Da Akayiwa Bayani Kansu Da Mata Ke Matukar Tsoro Yayin Jimai Da Maza Ya Kamata Su Sani Domin Kiyayyewa A Bangare Mata Kuma Ya Kama Su Sani Domin Kauda Jin Tsoro Yayin Jimai Da Iyali

1-Tsoron Jin Zafi

Domin Jin Zafi Yayin Jimai Yana Matukar Basu Tsoro Yayin Jima’i Domin Kaso 20 Cikin Hamsin Na Jin Zafi Yayin Jimai Tsananin Ciwo Ko Rashin Jin Dadi Yayin Jimai A Don Haka Yasa Mata Ke Matukar Jin Tsoro Da Wane Hali Jima’i Zaizo Musu

Advertisment

A Don Haka Tattaunawa Ya Kamata Kiyi Domin Fahintar Juna ,Wadda Jin Zafin Ya Samo Asali Na Bushewar Gaba ,Rashin Motsa Musu Sha’awa ,Rashin Amfani Da Lubricant, Yin Jima’i Bada Nutsuwa Ba

2-Tsoron Fitar Jini

Fitar Jini Daga Farjin Mace Yayin Jima’i Abu Biyu Ne Zuwa Uku Na Farko Shine Jin Yade Fatar Budurchi ,Jinin Haila ,Jinin Ciwo Ko Rashin Lafiya

3-Tsoron Yadda Halitatta Tace

Advertisement

Wannan Yana Faru Da Ango Da Amarya Wadda Basu Taba Yin Jima’i Ba, Saboda Mace Tana Tsoron Namiji Yaga Halittarta Kuma Batayi Masa Ba Domin Suna Ganin Yadda Mata Celebrate Turawa Suke Yada Hotunan Ganin Su Nasu Bai Kai Nasu Kyawuba Zaisa Tana Gani Ko Itace Kadai Keda Naka A Wannan Bangaran

Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.

Share to
You May Also Like
Advertisment